Wannan application yana dauke da audio karatun shahararen littafin nan wanda yayi suna a kasar hausa wato Iliya Dan Mai Karfi, wanda baban marubucin nan Ahmadu Ingawa ya wallafa. Muna adduar Allah ya sakawa wannan marucin littafi da alkairi, domin ya rubuta littafi mai ban nishadi da kuma darasi.
Bayan iliya dan mai karfi za a iya samun audio application na wasu littatafn hausan idan akayi searchin (adamsdut) a cikin play store irin su
magana jarice
ruwan bagaja
da kuma kundin tsatsuba.
Idan har kaji dadin wannan littafi to kada a manta ayi sharing din sa ga sauran abokanan arziki, kuma kada a manta ayi rating na wannan Iliya Dan Mai Karfi.